LATEST ARTICLES

Read Why Davido Want To Quit Music At All

The Award winning Nigerian musician, Davido has revealed that if he quits music to work in his father's company he would be richer than he is presently. The singer who made this...

Abin Lura Ga ‘Yan Mata Da Samari – A Zamantakewar Aure 

Ga Wasu Abubuwan Lura A Yanzu Wanda Wasu Ma'aurata Basu Kulah Dasu Da Mah Iyayen Ma'aurata Baki Dayan Mu. 1. Rashin sanin daraja da hakkokin aure 2. Kaucewa koyarwar Manzon Allah game da...

Cin Amana Ne Yin Recording A Waya – Inji Sheikh Mal Aminu Daurawa Kano

Daga Malam Aminu Ibrahim Daurawa Yana daga cikin cin amana a wannan zamani, idan kuna waya da mutum yana recording ba tare da neman izni ba . Ka yarda da mutum ka saki...

Matsalolin Maza Akan Mata A Lamurran Aure

Muhimman Wasu Abubuwa Da Ya Kamata Maza Da Mata Su Gane Da Iyayen Amarya Da Ango Zamantakewar Aure Ga Ma'aurata, Su Ne Kamar Haka. Karya: Wasu mazan suna yi wa matayen da...

Yabon Gwani Ya Zama Dole, Mun Yabawa Buhari Akan Wutar Lantarki

Cewar Ministan kimiyya da Fasaha, Dr. Ogbonnaya Onu ya bayyana cewa tun bayan hawan shugaban kasa, Muhammadu Buhari mulki a shekarar 2015, duk shekara sai kargin wutar Lantarkin Najeriya ya karu...

An Gargadi Gwanma Zulum Da Ya Dakatar Da Wani Aikin Da Yakeyi

An Gargadi Gwanma Zulum Da Ya Dakatar Da Wani Aikin Da Yakeyi. Bayan wani hari da aka kaiwa tawagar Gwamnan jihar Borno Prof Baba Gana Umara Zulum a ranar jumma'a alumman jihar...

Bayan Fitar Bidiyon Tsiraicin Wata Budurwa – An Dakatar Da Hukumar Hisba A Sokoto

Yanzu Yanzu Labari Da Dume Dumensa Hukumar Hisbah a jihar Sokoto ta ce ta kammala bincike a kan hotunan tsiraici na wata yarinya da aka yada inda ake zargin wani dan...

Anyi Watsi Da Karin Kudin Kutar Lantarki – Baba Buhari

Labari Da Dume Dumensa Buhari Yayi Watsi Da Karin Kudin Wutar Lantarki Da Yajin Aikinn Kungiyar Kwadago Ke Butun Shiga. Gamayyar kungiyoyin kwadagon Najeriya ta dakatar da yajin aikin gamagari da ta...

Banida Masaniya Akan Batan Kudi, Sadiya Farouq

A Najeriya Hukumar yaki da cin hanci da rashawa a tsakanin jami’an gwamnatin Najeriya ICPC ta fayyace bayanin da ta yi kan batun karkatar da kudin ciyar da ‘yan makaranta da...

Aisha Izzar So Latest Photos – Izzar So Episode 19

Jarumar Izzar So (" Aisha Najamu ") Ta Haskaka A Wadannan Hotunan Ta Dasuka Birge Jama'a. Tana Yiwa Kowa Lale Marhabin Da Kasancewa Da Izzarso Episode 19  A Ranar Lahadi Kamar Yadda...