Fitacen Mawakin Siyasa Dauda Kahutu Rarara A Cikin Kwana (3) Ya Tara Makuddan Kudi.

Kwana 2 Da Fara Neman Karo-karo Din Naira Dubudubu Daga Masoyam Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari, Tauraron Mawain Shugaban Kasar, Dauda Kahutu, Rarara Ya Tara Miliyan 57.

Wata Majiya Ta Bayyanawa Sahara Reporters Cewa Mawakin Ya Tara Makuda Kudadenne Daga Masoyan Shugaban Kasar Da Suka Ta Tururuwar Aika Masa Da Kudin.

Rarara Dai Yace Ba Zai Sakewa Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari Waka Ba Har Sai Idan Masoya Shugaban Kasar Ne Suka Tara Masa Kudin Yin Wakar Kuma Ga Dukkan Alama Masoyan Shugaban Kasar Sun Amsa Kira.

Ku Kasance Tare Damu A Wannan Shafin Domin Samun Sabbin Wakokin Siyasa Na Hausa Hip Hip Harma Wakokin Hamisu Breaker Da Umar M Sharif Da Nura M Inuwa Da Sauran Su.