An Baiyanar Da Dalilin Da Yasa Adam A Zango Bai Taya Ummi Rahab Da Lilin Baba Murnar Auren suba

0

Dalilin Da Adam A Zango Bai Taya Ummi Rahab Da Lilin Baba Murnar Auren suba?

Jaruma ummi rahab ta kasance jaruma ce a Masana’antar Kannywood tun tana  karama wanda ta fito a cikin shirin takwara ummi wanda ita da adam a zango da jamila nagudu.

Bayan wannan lokacin sai aka daina ganin ta a fim sai shekara 2 zuwa 3 da adam a zango ya dawo da ita Masana’antar cikin fim nasa me suna farin wata sha kallo.

Anan ne fa sai suka fara samun sabani tsakanin ta da adam a zango wassu sunce ya nemi ya aure ta ne taki wassu kuma sun fadi sabanin haka.

An daura auren jarumar jiya 18 ga watan nan amma jarumi adamu be halacci wajen dauran auren ba kuma be wallafa taya su murna a shafin sa na sada zumunta ba ko meya sa?

Ku Kalli Bidiyon nan dan sanin dalilin:;

 

wt11 gif

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy