An sake cire Ummi Alaqa daga shirin dadinkowa
Habiba aliyu dai wacce kuka sani da ummi alaqa watannin baya aka samun labarin an cire ta daga cikin shirin alaqa wanda hakan ya tada cece-kuce a shafukan sada zumun ta.
Yanzu kuman kamar yadda aka dawo haska shirin dadin kowa a jiya asabar sai aka samu labarin an sake cire ta a cikin shirin dadin kowa kuma, a cikin shirin dadin kowa habiba ta kasance yar alkali dikko kuma budurwar badaru.
Yanxu ga bidiyon nan ku kalla danjin muhimiyar abunda yasa aka cire ta daga cikin shirin dadin kowa.
