Yau Gwamnatin Birtaniya Za Ta Sake Gurfanar Da Ekweremadu A Gaban Kotu
A yau Alhamis tsohon kakakin majalisar dattawan Najeriya zai gurfana a gaban kotu a birnin Landan, bisa zargin yunkurin kai wani yaro Birtaniya domin a cire wani sashe na jikinsa.
Ana tuhumar Ike Ekweremadu da matarsa Beatrice da laifuka…