Mawaƙi Sufin Zamani ya ba ‘yan fim haƙuri, ya wanke su da baiti biyu
Sarfilu Umar Zarewa (Sufin Zamani) a cikin bidiyon ban-haƙuri da ya saki a yau
MAWAƘIN nan wanda ya ɓata mata ‘yan fim a wata waƙa, Malam Sarfilu Umar Zarewa (Sufin Zamani), ya bayyana nadamar abin da ya yi tare da ba su haƙuri, kwana…