Ku Kalli Wannan Bidiyo Yadda Zuciyar Malam Tayi Rauni Saboda Tinanin Kuncin Da Talakawa Ke Ciki.

Babban Malamin Islama Kumah Ministan sadarwa malam, sheikh Ali Ibrahim Isah Pantami ya kece da kuka kan halin matsin da ake fama dashi a kasar nan.

Malamin a cikin karatun da yayi ya bayyana dalilin da suka kawo halin matsin inda yana cikin bayani kuka ya subuce masa.

Sheikh pantami wanda sanannen malamin addinin musulunci ne mai waazuzzuka kafin zamansa minista a shekarar bara.

Malam yayi nasiha mai ratsa jiki inda yayi kiran alumma da su gyara halayensu muddin suna son alamura su dawo daidai.

Ga Video Nan Kasa Ku Kallah:-

Zaku Iya Samun Sabbin Labaran Kannywood Da Wakokin Siyasa Harma Dana Hausa Hip hop.

Ku Tura Zuwa Facebook WhatsApp Twitter Instagram Da Sauran Social Media Zamuyi Kokari Don’t Ganin Muna Kowa Muku Ababen Da Kuke So Domin Faranta Muku Rai.