Bidiyon:; Barka da Sallah daga jaruman kannywood da Iyalan su
Hotuna da bidiyoyin barka da sallah daga jaruman masana’antar Kannywood tare da iyalen su, cikin su akwai mawaki rarara, da jarumi lawan Ahmad, sai jarumi ramadan booth, sai sadik sani sadik, malam Ibrahim sharukan, su halima atete، da aisha humaira dadai sauran su muna addu ar Allah amshi ibadun mu baki daya ameen
Ga bidiyon nan ku kallah:;
