Bidiyon:; Matan Izzar So Sunkai Ziyara Kabarin Nura Mustapha Waye Kalli Yadda Suketa Kuka
Alla sarki jarumai mata na cikin shirin Izzar so sun kai ziyara kabarin marigayi nura waye dan yi masa addu’a.
A jaruman sun hada da hajiya sara hajara da nafisa da sauran jaruman na cikin shirin sunata kuka.
Mun addu’a Allah jikan nura ya kuma sa aljanna ce makomar sa Ameen
Ga bidiyon ku kalla:;
