Yadda Zakucika Tallafin Kudi Daga Kungiyar African Nofilter
Assalamu Alaikum Warahamatullahi Taala Wabarakatuhu Barkanku Dazuwa Wannan Site Namu Mai Albarka Na Pressloaded Shafin Taimakon Al, umma.
yadda Zakucika Tallafin Kudi na Kungiyar African nofilter.
kaman yadda kukasani wannan Kamfani na African nofilter Yana sanarwa da matasa musamman Wanda suke da fikira da fasaha su shiga wannan sabon Shirin Wanda zasusamu tallafin akan kudi daga wannan kungiya ta African nofilter.
kaman yadda kukasani wannan kungiya zata bada kudine kimanin $500 zuwa $2000.
Ga Sunayen Wadanda…