Cikakken videon shagalin bikin Ummi Rahab tun daga kamu har daukan Amarya
Kamar dai yadda muku alkawari zamu cigaba da kawo muku bidiyon shagalin bikin ummi rahab da lilin baba yanzu munxo muku da cikekken bidiyon shagalin bikin nasa.
A shagalin bikin an hada jaruman Kannywood da kuma sanannu a shafin tiktok bidiyon shagalin har tsawon mintib16.
Ga bidiyon nan kusha kallo lafiya:-
