Da Ɗuminsa: Atiku ya taya Tinubu murnar Lashe Zaɓen Fidda Gwani

0

Da Ɗuminsa: Atiku ya taya Tinubu murnar Lashe Zaɓen Fidda Gwani - Dimokuradiyya

Da Ɗuminsa: Atiku ya taya Tinubu murnar Lashe Zaɓen Fidda Gwani

Ɗan Takarar Shugaban Ƙasa a Jam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya taya Bola Tinubu murnar lashe Zaɓe Fidda Gwani da Jam’iyyar APC ta shirya.


Download Mp3

Abubakar ya samu nasarar zama Ɗan Takarar Jam’iyyar PDP bayan an gudanar da Babban Taro a watan mayu, bayan kada Gwamnan Jahar Rivers Nyesom Wike da Tsohon Shugaban Majalisar Dattijai Dr. Bukola Saraki da sauran su.

Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa ya wallafa a shafukan sa na zamani, domin taya tsohon Gwamnan Jahar Lagos murna, yana mai cewa zaɓen fidda Gwani na APC yana da wahala.

“Ina taya ka murna, akan samun nasarar ka a matsayin Dan Takarar Jam’iyyar ka. Kasha wahala,” ya bayyana.

wt11 gif

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy