Da Ɗuminsa: Moghalu ya rasa Tikitin Tsayawa Takarar Shugaban Ƙasa a Jam’iyyar ADC

0

Da Ɗuminsa: Moghalu ya rasa Tikitin Tsayawa Takarar Shugaban Ƙasa a Jam’iyyar ADC - Dimokuradiyya

Da Ɗuminsa: Moghalu ya rasa Tikitin Tsayawa Takarar Shugaban Ƙasa a Jam’iyyar ADC

Tsohon Gwamnan Babban Bankin Najeriya Kinglsey Moghalu ya rasa Tikitin Tsayawa Takarar Shugaban na Shekarar 2023 a Jam’iyyar ADC.

Ya faɗi, bayan mai Mallakin Gidan Talabijin na Roots Dumebi Kachikwu ya samu nasarar lashe Tikitin Tsayawa Takarar Shugaban Ƙasa a Jam’iyyar ADC a zaɓen fidda daya wakana a Abeokuta.

Ya samu nasara ne, bayan ya kada Moghalu Chukwuka Monye, da ƴan Takara guda takwas.

Kachikwu wanda shine Ƙanen tsohon Ƙaramin Ministan Man Fetur Ibe Kachikwu, ya samu ƙuri’u 977.

Moghalu ya samu nasarar zama na biyu da ƙuri’u 589, a yayinda Monye ya zo na uku na ƙuri’u 339.

wt11 gif

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy