Dalilin Da Yasa Tinubu Ya Samu Nasarar lashe Tikitin Tsayawa Takarar Shugaban Ƙasa Na APC

0

Abinda ya sanya Tinubu ya samu nasarar lashe Tikitin Tsayawa Takarar Shugaban Ƙasa na APC - Dimokuradiyya

Abinda ya sanya Tinubu ya samu nasarar lashe Tikitin Tsayawa Takarar Shugaban Ƙasa na APC

Jigon Jam’iyyar APC ya samu nasarar lashe Zaɓen Fidda Gwani na Shugaban Ƙasa na APC.

Sama da Deliget 2,000 suka yi zaɓe a Babban Zaɓen Fidda Gwanidaya gudana a ranar Talata, da Laraba a filin taro na Super Eagles, Abuja.

Tinubu ya samu ƙuri’u 1,271 inda ya doke sauran ƴan Takara 13 ciki harda Ministan Sufuri Rotimi Amaechi, da Mataimakin Shugaban Ƙasa Yemi Osinbajo wanda suka samu 316, da 235.


Download Mp3

Da samun nasarar, Tinubu za’a fafata dashi a zaɓen 25, ga watan Fabrairu na Shekarar 2023 da Dan Takarar PDP Alhaji Atiku Abubakar.

Janyewa da ƴan Takara bakwai suka yi ya bayyana samun nasarar Tsohon Gwamnan Jahar Lagos.

Ƙuri’u
Bola Ahmed Tinubu — 1,271 votes
Rotimi Amaechi — 316 votes
Yemi Osinbajo — 235 votes
Ahmad Lawan — 152 votes
Ogbonnaya Onu — 1 vote
Rochas Okorocha — 0 vote
Dave Umahi — 38 votes
Yahaya Bello — 47 votes
Tein Jack-Rich — 0 vote
Pastor Tunde Bakare — 0 vote
Emeka Nwajiuba — 1 vote
Ahmed Sani Yarima — 4 votes
Prof Ben Ayade — 37 votes
Ikeobasi Mokhelu — 0 vote

Lalatattu—13

wt11 gif

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy