Dole Ku baiwa iyalan Fasinjan Jirgin Ƙasan Abuja-Kaduna da aka sace haƙuri — Ɗan Majalisar Osun ga FG

0

Dole Ku baiwa iyalan Fasinjan Jirgin Ƙasan Abuja-Kaduna da aka sace haƙuri — Ɗan Majalisar Osun ga FG - Dimokuradiyya

Dole Ku baiwa iyalan Fasinjan Jirgin Ƙasan Abuja-Kaduna da aka sace haƙuri — Ɗan Majalisar Osun ga FG

Ɗan Majalisar Mai Wakiltar Ede ta Arewa/Ede ta Kudu/Egbedore/Ejigbo na Osun a Majalisar Wakilai Ta Kasa Bamidele Salam yace dole Gwamnatin Tarayya ta baiwa iyalan wanda aka sace a harin Jirgin Saman na kasa tausaya masu.

Jaridar PUNCH ta ruwaito cewa ƴan ta’adda sun kai hari a Jirgin Ƙasa na Abuja-Kaduna a ranar 28 ga watan Maris na shekarar 2022 tare da kashe mutane 8 da raunata wasu da dama.


Download Mp3

A ranar Laraba, Salam yayi tafiyar ƙasa daga yankin Maitama zuwa Babban Birnin Tarayya zuwa Majalisar Wakilai domin yin zanga-zanga akan sace Matafiya a lokacin harin jirgin.

Dayake taro da iyayen wanda lamarin ya shafa a ranar Alhamis, Salam yace sun yi abinda ake tunanin zasu iya.

Salam yasha alwashin yiwa Shuwagabannin Majalisar Wakilai magana domin a sako waɗanda suke a hannu ƴan bindiga.

Ya kuma yi roƙo ga ƴan ta’addan dasu sako wanda suka sace a hannun su.

wt11 gif

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy