Duk Wanda Yasan Baisamu Kudinsaba Na Tallafin RRR 30,000 Ba Ya Saurari Wannan Jawabin

0

Duk Wanda Yasan Baisamu Kudinsaba Na Tallafin RRR 30,000 Ba Ya Saurari Wannan Jawabin. | Hausa.sqhub.ng

Assalamu Alaikum Warahamatullahi Taala Wabarakatuhu Barkanku Dazuwa Wannan Site Namu Mai Albarka Na Pressloadedng.com Shafin Taimakon Al, umma.

Duk Wanda Yasan Baisamu Kudinsaba Na Tallafin RRR 30,000 ba Ya Saurari Wannan Jawabin.

Assalamu Alaikum Jamaa kaman yadda kukasani acikin wannan post namu nayau zamuzomuku da yadda matsalar take dangane da Wanda Yacika tallafin RRR Kuma yaji shiru hallanzu kaman antura bawa garinsu.

Haka zalika kaman yadda mafibyawan mutanen Dake zaune a Nigeria sukasan wannan Tallafi na RRR Anfiddasune awatanni shida zuwa bakwai dayagabata.


Download Mp3

Inda dafarko wannan Tallafi ancikashine awayan hannu wato selula yayin da akaro nabiyu Kuma akacikashi a computer.
Dafarkodai anbiya wadanda suka cika alokacin shine lokacin da akabasu naira dubu Biyar Biyar shima bakowane yasamuba to awannan lokacidai anbiya jamaa da dama wadanda basusamu a wadanda suka cika bayanansune ba daidaiba.

To awannan karoma wannan gidauniya Mai Rana wannan Tallafi na RRR tadawo Tana badawa tadora daga inda ta tsaya sannan abaya wadanda suka samu wannan matsala sunje sungyara.

Domin Haka duk Wanda yakasance yaccika wannan gidauniya kumabyabada bayanansa na banki daidai yadda Suka umarta to yajira domin hallanzu suna turawa Basu Gamaba.

Dalilin Dayasa wannan gidauniya yanzu ta sauya tsarine suna turawa mutane kudinne yanzu cikin tsari da nutsuwa da basira sabanin yadda Suka tura awatannin baya.

Awannan tsari da wannan gwamnati ta Tsarashi wannan tsarine zatabi ta turawa mutane ta tsarin nomber na waya.

Misali, zatafara da, Ahaka zasucigaba da biya harsu sallami kowa da kowa Allah yabada saa ameen.

wt11 gif

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy