Hakikanin Gaskiyar Magana Akan Tallafin Kudin Da Atiku Zai Bada 10,000

0

Hakikanin Gaskiyar Magana Akan Tallafin Kudin Da Atiku Zai Bada 10,000 | Hausa.sqhub.ng

Assalam Alaikum Barka Da Zuwa Wannan Shafi Namu Mai Tarin Albarka kamar Kullum Muna kawo Muku Abubuwan da Zaku cike Cikin Sauki Ko Wayar da Kai Musamman A Bangaren Cike Cike Sabida Fadawa Hannun Scammers Yan Damfara

Kwanan nan Idan Mun Kula zamuga Yan Damfara Da Dama sun Tayar wajen Yada Shafin Karya da sunan Tinubu Dan Takarar Shugaban Kasa a Jam’iyar APC Wai zai Bada Tallafin Dubu Sha Takwas 18,000 abun sai kaga Mutane suna ta Yadawa Kaman wani Abun Burgewa

Abun Mamaki sai Gashi Yanzu haka shima Dantakarar Jam’iyyar Adawa ta PDP wato Atiku Abubakar Shima an Fitar da Nasa Form din na bada Tallafi Har naira Dubu Goma da Dari Da Hamsin 10,150 abunda zai Baka Mamaki anan shine wannan abunda zakaga ana ta Yadawa Google Form ne Shi Kuma Google Form Kowama zai Iya Kirkirarsa sannan idan Mutum.Ya cika ya bada alamar share

Sannan Kusani ana Amfani Da Google Form wajan Cewa Idan Ka Gama zaka Biya Kudi ta Hanyar amfani da hakan zakasa ATM Dinka kuma a Zara ma Kudi tare da Izininka Yana da Kyau mu tsaya mu Lura ba kowanna Form Zamuna cike waba


Download Mp3

Wasu na Tambayar Account No. Dakasa suyi Generat na Account Number din naka sai kaga OTP Yaxo kana sawa sai dai Kaji ana wata magana domin Kudaden ka sun gama tafiya.

Dan Haka Jama’a Mukiyaye Afkawa Shafukan da Mukaga Anyi Share a WhatsApp Ko Facebook Idan Har Baka yarda Da Wanda ya Dora ba

Sannan A Takaice Wannan shine Form din da Ake Yadawa sai mugane shi domin Kiyayewa.

https://bit.ly/ATIKU-YOUTH-EMPOWERMENT

Allah Ya Karemu Ameen Summah Ameen.🙏🙏🙏

wt11 gif

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy