Hotuna: Bola Tinubu Ya Ziyarci Yahaya Bello, Inda Ya Samu Kyakkyawar Tarba

0

Hotuna: Bola Tinubu Ya Ziyarci Yahaya Bello, Inda Ya Samu Kyakkyawar Tarba - Dimokuradiyya

Dan takarar shugaban kasa na Jam’iyar APC Asiwaju Tinubu ya zoyar Gwamnan jihar Kogi Yahya Bello a yau Juma’ar.

Yayin ziyarar Yahya Bello ya sauki Tinubun tare da karrama shi, duk kuwa da kashin da ya bashi a zaben fidda gwanin dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar APC.


Download Mp3

Yahya Bello Gwamnan Kogi dai na daga cikin yan takarar shugaban kasa da suka tsaya zaben fidda gwani a makon nan daya gudana a Abuja.

To har yanzu dai babu wata muhimmiyar magana kan makasudin ziyarar, duk da aka ganin cewa ba zai wuce yaje masa bane domin neman hadin kan sa.

wt11 gif

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy