Hotunan Shugaban Najeriya Buhari A Birnin Madrid Na Ƙasar Sipaniya

0

Hotunan Shugaban Najeriya Buhari A Birnin Madrid Na Ƙasar Sipaniya - Dimokuradiyya

A yau Laraba ne shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da mai martaba Sarki Filipe VI a fadar Zarzuela dake birnin Madrid.

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya tashi daga Abuja zuwa birnin Madrid na kasar Spain domin ziyarar aiki bisa gayyatar da shugaban kasar Spain, Pedro Sanchez ya yi masa.


Download Mp3

Buhari dai yana tare da rakiyar ministan yada labarai da al’adu, Alhaji Lai Mohammed; Ministan harkokin cikin gida, Rauf Aregbesola; Ministan matasa da wasanni Sunday Dare da karamin ministan lafiya, Olorunnimbe Mamora.

Dukkanin hotunan sun biyo ne ta hannun Bayo Omoboriowo, Mai daukar hoto na musamman ga Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari.

wt11 gif

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy