Hukumar Tallafin Kudi Ta RRR Taci Gaba Da Biyan Tallafin Dubu 30,000 Ga Wanda Suka Cike

0

Hukumar Tallafin Kudi Ta RRR Taci Gaba Da Biyan Tallafin Dubu 30,000 Ga Wanda Suka Cike | Hausa.sqhub.ng

Assalam Alaikum Barkan ku Da zuwa Wannan Shafin namu Mai Tarin Albarka idan har mai Karatu yana biye damu wannan shafin namu ya shahara wajan kawo muku abubuwan ci gaba da bayanai masu inganci akan kowanna Abu da Yayi Kokarin Kawowa dan Ci Gaban Jama’ar Kasarmu dama Gefe Baki Daya

Idan Mai Karatu Bai Mantaba A Baya Munyi Muku Bayani akan Yadda Tsarin Repid Respond Register For Covide 19 Wanda akafi sani Da (RRR) Wannan Tsarin Kowa ya sani a Farko sun fara da Biyan Dubu Biyar Ne (5000) Sannan sai Kuma suka dawo Biyan (30,000) Ga kowanne wabda yayi Register Yana da Kyau Mutane su Lura dakyau da Kuma Sakon Tallafin (RRR) Kar suga Fake Alart suyi Tunanin Sune

Wannan Dai Shine Yadda Alart din Nasu Yake Kamar Yadda Kuke Gani anan

Muna Fatan Ubangiji Allah Ya Baiwa duk wanda ya Cike Sa’ar samun Rabonsa Sannan kada Ku damu Idan har ba’a Biya Kuba Zamuyi Cikyaky Kyan Bayanin Yadda Tsarin Yake Tafiya

wt11 gif

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy