Ihu Bayan Hari: Kotu ta ɗage Shari’ar dake Ƙalubalantar Shuwagabancin Riƙon APC na Buni

0

Ihu Bayan Hari: Kotu ta ɗage Shari’ar dake Ƙalubalantar Shuwagabancin Riƙon APC na Buni - Dimokuradiyya

Ihu Bayan Hari: Kotu ta ɗage Shari’ar dake Ƙalubalantar Shuwagabancin Riƙon APC na Buni

Mai Shari’a Uche Agomoh na Babbar Kotun Tarayya dake Ibadan ta ɗage Shari’a har zuwa 11 ga watan Yuni, dake Ƙalubalantar Gwamna Mai Mala Buni a matsayin Shugaban Ruƙo na APC.

Ƙamfanin Dillancin Labaru na Ƙasa ya bada rahoton cewa Mr Ajibola Salawu, Jahar Oyo, Shugaban Matasa na APC na Jahar, ya buƙaci Kotu data duba ingancin kasancewar Gwamna mai gashin kanshi ya kuma kasance Shugaban Jam’iyya.


Download Mp3

Agomoh ya ɗage Shari’ar bayan mai Shigar da Ƙara Mr O. C Omeke ya sanar da Kotu cewa bazai samu damar halartar zaman Kotun ba.

Daga cikin wanda aka shigar da Ƙarar sun ƙunshi Mr. Isiaka Oyetola, Gwamnan Jahar Osun, mr Sani Bello, Gwamnan Jahar Niger, da Sanata James Lalu Mr UdeodeheAkpan , da Stela Okote da APC.

Da yake jawabi a lokacin da yake zantawa da NAN bayan zaman Kotun, Lauyan Mai Ƙara yace Kotun babu ruwan ta da Kwamitin Aikin Jam’iyyar, amma tana nufin wanda ya wuce.

wt11 gif

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy