Innalillahi wa’innah Ilaihir Raj’un Yanzun Nan Allah Yayiwa Mustapha Waye Rasuwa Daraktan Izzar so
Yanzu muke samun labarin rasuwar daraktan shirya fim ɗin Izzar so wato Mustapha Waye rasuwa, kamar yadda producer ɗin fim Lawan Ahmad ya wallafa a shafinsa na Facebook.
Allah ya karbi rayuwar Nura Mustapha Waye Director IZZAR SO, za ayi jana’izarshi ƙarfe 11 na safe Insha Allah, Allah Ya yafe masa kurakuransa Amin, Allah yasa idan tamu tazo mu cika da imani Amin”, Inji shi.
Please Muna Neman Addu’ar Ku Da Dukkan ‘Yan Uwa Musulmai Baki Daya.
Allah Ya Jikanshi Da rhm.
