Kyandar Biri Ta Kama Mutum 1,400 A Nahiyar Afrika——WHO

0

Kyandar Biri Ta Kama Mutum 1,400 A Nahiyar Afrika——WHO - Dimokuradiyya

Hukumar lafiya ta Duniya WHO ta ce kasashen Afrika bakwai ne kawo yanzu aka tabbatar da samun rahoton bullar cutar Kyandar biri guda 1,400 a cikin Annan shekarar..

Wadannan nadaga cikin adadin 1,392 da Ake Zargi sun kamu da cutar, da kuma 44 wadanda aka tabbatar sun harbu.


Download Mp3

Wadanda aka samu sun kamu da cutar sun fito ne daga kasashen Kamaru, Afrika ta tsakiya, Jamhoriyar Dimokuradiyyar Congo, Liberiya, Najeriya, Congo-Brazzaville da kuma Saliyo.

A cewar hukumar WHO adadin da kasamu a wannan shekarar yayi kasa da Wanda akasamu a shekarar da ta gabata.

Kazalika Babban darakatan hukumar a yankin nahiyar Afrika Dr Mat-shu-di-so Moeti ya bukaci hukumomin kasashen Afrika da su farga wajan ganin sun dakile yaduwar cutar a tsakanin al’uma.

wt11 gif

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy