LABARAN KANNYWOOD EXCLUSIVE

1. A Cikin Labaran namu A ku ji yadda Adam A. Zango ya yi amai ya lashe.

2. Yadda ta kasance tsakanin Baban Chinedu da Afakallahu a Kotu.

3. Fim din Manyan Mata yana shirin sauya tunanin makallata Finafinan Hausa.

4. Ko kun san nawa ne Dauda Kahutu Rarara ya samu daga wurin masoya Buhari?


Wadannan labaran da ma wasun su, duk za ku gan su a cikin shirin namu na wannan sati.

Kar ku manta, ku danna Subscribe a “Kannywood Exclusive TV“ sannan ku danna alamar karaurawa, domin samun labarai da Rahotanni da zaran mun dora.

Ku Kasance Tare Damu Domin Samun Sabbin Labaran Kannywood Da Sabbin Wakokin Siyasa Dana Hausa Nanaye.