Mahimmiyar Sanarwa Ga Duk Wanda Ya Cika Tsarin Tallafin Kudi Na NG-CARES

0

Mahimmiyar Sanarwa Ga Duk Wanda Ya Cika Tsarin Tallafin Kudi Na NG-CARES | Hausa.sqhub.ng

Assalam Alaikum Yan Uwa Mahalatta Wannan Shafi Namu Mai Albarka Barkanmu Da Sake Saduwa a Wannan Lokaci

Idan Mai Karatu Na Sane Har Yanzu Bai Mantaba Yasan Cewa A Baya Gwamnatin Nigeria Ta Fitar Da Wani Sabon Tsari Mai Suna NG-CARES wanda Muna da Tabbacin Zata tallafawa Matasane Kaman Yadda Ta Fada Da Bakinta kuma Gaba Dayanmu Kowa yasan Sunayi Suna Da Matukar Kokari Wajan Ganin Sun Kawo Cigaba Wajan Inganta Rayuwar Matashi shiyasa suke Bada Ire Iren Wannan Tallafin

Itadai Wannan Hukumar ta Fitar Da Sabuwar Sanarwa Kan Cewa Hakika Ta Fara Daukan Wanda Suka Cancanta Da Wannan Tsarin Nata Domin Yanzu Haka Tsarin Yayi Nisa Inda har takai Ga A Halin Yanxu Sun Fara Tura Sakon Dake Dauke Da Link din da zakabi Domin Karasa Sauran Al’amura

Hakika Yana Dakyau Muyi Kokarin Jan Kunnen Mutanenmu Masu Rawar Hannu Wajen Saurin Goge Duk sakon da Ya shigo Cikin Wayarsu batare da Sun san Amfaninsa ba To Idan kana da Irin wannan dabi’ar wata rana saika Goge hanyar arzikinka ba tare da Ka sani ba mulura dakyay wajan karbar sakuna dan zamu iya gani a kowanna Lokaci

Wannan Shine Sakon da Suke Turawa

Yana Dakyau Kaida Zaka Cike ko Da ake Cikema Ka Lura sosai dan Ganin Kayi abunda ya dace a wajan Cikewa Hakika Suna tambaya Mai dan Rikutarwa musamman a Wajan CAC idan har suka tambayeka kana da ita ko Baka Tsautsayi yasa kace kana da Ita Hakika To Saika Nemota dan Haka Mu Lura dakyau mu kiyaye abunda zamu Cike

Jan Kunne: kada ka kuskura Kayi Kuskuren Shiga Link din wani domin akwai masu Gajen Hakuri kasani Kowa da Kalar link dinsa idan tsautsayi ya kaika ka shiga Nawani kasani Ka Buga Babbar Asara A Matsayin ka na sarkin Gaggawa ka tsaya ka Jira har Allah yasa su Turama Wannan shine Kawai

Allah Taimakemu Ya Bamu Sa’a.

wt11 gif

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy