Muhimmin Sako Daga Maikatar NYIF Zuwa Ga Wadanda Suka Nemi Tallafin Nyif

0

Muhimmin Sako Daga Maikatar NYIF Zuwa Ga Wadanda Suka Nemi Tallafin Nyif. | Hausa.sqhub.ng

Assalamu Alaikum warahamatullahi Taala Wabarakatuhu Barkanku Dazuwa Wannan Site Namu Mai Albarka Na Hausa.sqhub.ng. Shafin Taimakon Al, umma.

Ga Yadda Labarin Take.

Wannan Maaikata ta Cigaban matasa, ahalin yanzu yanacigaba da rabon kudi na asusun jari na matasa Yan Nigeria wato (NYIF).

Zuwa Ga Matasan da sukasamu sako daga SMS a NPF Microfinance bank da Bankin lapo Microfinance bank.

Sannan kusani mafi kaso 40 cikin 100 na masu Neman Takara daga sama da 25’000 Sukayi nasara wadanda ake sakaran zasu kasance cikin wadanda zaabawa wannan Rancen sun amsa sakon email Dake tabbatar da sun amsa sakonninsu domin amincewa zaa Basu rancen.

umarnai kan yadda ake samun kudade acikin email yayi kasa sosai sannan wasu da suka amsa sunkarbi kudaden acikin asusun ajiyarsu na PFI.

Wannan Asusun na saka hannun jari na matasan Nigeria (NYIF) Yana gudanane ga matasan da suka nuna bukatansu na kasuwanci tsakanin Naira dubu dari biyu da hamsin 250,000 zuwa naira miliyan uku 3m gwargwadon kasuwancika dakuma yadda zaa kimanta.

Wannan shiri da akayi yakasance kimanin mutane 6,000 sukaci Gajiyar shiri na farko na rabon kudade ashekarar 2020 Kuma tuni aka bayyana wadanda sukaci Gajiyar Wannan Tallafin.

Ayayin da Kashi na biyu zuwa yanzu sun amshi sakonnin mutane 4’375 Kuma sun amsa kwanakin bayar da Rancen dakuma karban kudadensu.

mukayimuku adduar Allah yabada nasara ameen.

wt11 gif

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy