Muhimmiyar Sanarwa Dayakamata Duk Wanda Yacika RRR Yasani

0

Muhimmiyar Sanarwa Dayakamata Duk Wanda Yacika RRR Yasani. | Hausa.sqhub.ng

Muhimmiyar Sanarwa Dayakamata Duk Wanda Yacika RRR Yasani.

Dafarko kaman yadda kuka sani wannan Tallafi na RRR Shirine Wanda gwàmnatin Nigeria ta fitar domin taimakawa matasa masu Karamin Karfi Da kudi kimanin 5000 har na tsawon watanni shida Wanda ajimilce idan aka hadashi yazama naira 30,000 Wanda ake turawa alokaci guda.

Kaman yadda kukasani wadanda suka cika wannan Tallafi alokacin farko tunda jimawa sunci wannan gajiya ta wannan Tallafi.

Abunda Yakamata Wanda Yacika Yasani

Wannan Tallafi idan antashi bayarwa zaa bada dubu talatinne inda zaa turawa mutane dubu Biyar Biyar akowane wata wannan shine adadin Mutanen dazaa turawa.

Wannan kudi zaa turawa mutane miliyan biyune sannan akwai ragowar mutanen dubu dari da hamsin Wanda kowanne zaa turawa mutane dubu talatin talatin Amma su Karin dubu Biyar dazaayi Bai shafesuba Domin sunacikin mutane miliyan daya na farko da aka Fara wannan gwaji.

Hakan Suma wadanda basusamu Damar samun wannan shiriba to su kwantar da hankalinsu zaa sake bawa kowa Damar apply Nan bada jimawaba Kuma zaa bawa Damar mutane miliyan Biyar zaayiwa Nan bada jimawaba.

muna Kara addua Allah yataimaka Allah yabawa kowa saa ameen.

Assalamu Alaikum Warahamatullahi Taala Wabarakatuhu Barkanku Dazuwa Wannan Site Namu Mai Albarka Na Hausa.sqhub.ng shafin Taimakon Al,umma.

Muhimmiyar Sanar Dayakamata Duk Wanda Yacika RRR Yasani.

Dafarko kaman yadda kuka sani wannan Tallafi na RRR Shirine Wanda gwàmnatin Nigeria ta fitar domin taimakawa matasa masu Karamin Karfi Da kudi kimanin 5000 har na tsawon watanni shida Wanda ajimilce idan aka hadashi yazama naira 30,000 Wanda ake turawa alokaci guda.

Kaman yadda kukasani wadanda suka cika wannan Tallafi alokacin farko tunda jimawa sunci wannan gajiya ta wannan Tallafi.

Abunda Yakamata Wanda Yacika Yasani

Wannan Tallafi idan antashi bayarwa zaa bada dubu talatinne inda zaa turawa mutane dubu Biyar Biyar akowane wata wannan shine adadin Mutanen dazaa turawa.

Wannan kudi zaa turawa mutane miliyan biyune sannan akwai ragowar mutanen dubu dari da hamsin Wanda kowanne zaa turawa mutane dubu talatin talatin Amma su Karin dubu Biyar dazaayi Bai shafesuba Domin sunacikin mutane miliyan daya na farko da aka Fara wannan gwaji.

Hakan Suma wadanda basusamu Damar samun wannan shiriba to su kwantar da hankalinsu zaa sake bawa kowa Damar apply Nan bada jimawaba Kuma zaa bawa Damar mutane miliyan Biyar zaayiwa Nan bada jimawaba.

muna Kara addua Allah yataimaka Allah yabawa kowa saa ameen.

wt11 gif

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy