Fitacen Mawaki Umar M Sharif Da Shida Yaron Sa Abdul D One Sun Fitar Da Mata Zazzafar Sabuqar Wakar Da Suka Shiryawa Budurwar Su (” Zainab “).

Wannan Wakar cike Take Da Kalamai Masu Kwantar Da Zukatan Masoya, Haka Kumah Zakuji Yadda Gwani Ke Fitar Da Kansa A Kowanne Yananyi Ko Lokaci.

Ku Kasance Tare Damu Domin Samun Sabbin Labaran Kannywood Da Wakokin Hausa Na Sauran Mawakan Kannywood Da Wakokin Siyasa Akan Lokaci.

Ku Tura Zuwa Facebook WhatsApp Twitter Instagram Da Sauran Su.

Download Music Now