Garzali Miko Mai Wakokin Hausa Nanaye Mai Lokaci A Masana’anatar Kannywood Ya Saki Sabuwar Wakar Sa Make Taken (” Kece Mizaninah.

Wannan Wakar Zata Fadakar Da Nishadantarwa Zuwa Ga Masoyan Junah Maza Da Mata ‘Yan Soyayyah.

A Yau Garzali Miko Ya Shedama Wakokin My L Cewa Duk Sati Zai Saki Sabbin Wakokin Sa, Sai Dai Bai Kaiyyade Ko NASA Zai Saki Bah.

Sai Ku Kasance Tare Damu A Kan Lokaci Domin Samun Sabbin Wakokin Sah, Harma Dana Sauran Mawakan Kannywood Baki Daya.

Download Music Now

Ku Tura Zuwa Facebook WhatsApp Twitter Instagram Da Sauran Su, Zaku Iya Samun Sabbin Labaran Kannywood Akan Lokaci Wanda Babu Karya Ko Makamancin Hakan.

Domin Akwai Shafukan Dake Fitar Da Labarin da Bah Gaskiya Bah Sai KubKukah Ku Kiyaye.