Music Garzali Miko Soyayyar Ki Ta Kamani 

0

Fasihin Mawaki Mai Lokaci Garzali Miko Ya Fitar Da Sabuwar Wakar Sa Mai Taken (” Soyayyar Ki Tin Tuni Ta Kamani “).

Wannan Wata Waka CE Da Garzali Miko Ya Rera Yadda Soyayya Ta Shiga Zuciyar Shi Da Shida Budurwar Sa.

Idan Kai Ko Ke ‘Yar Soyayya CE Ko Maiyin Soyayya Idan Kuka Saurari Wannan Wakar Zaku Gasgata Zancen.

Related Post:-

Gaskiya Yanzu Garzali Miko Da Hamish Breaker Basuda Na Gaba A Masana’anatar Kannywood Wajen Fitar Da Sabbin Wakokin Soyayya.

Download Music Now
Kada Ku Manata Ku Tura Zuwa Facebook WhatsApp Twitter Instagram  Da Sauran Su, Zaku Iya Samun Sabbin Wakokin Siyasa A Kowanne Lokaci.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Sharing is Awesome, Do It!

Share this post with your friends
close-link