Fitacen Mawakin Masana’antar Kannywood Da Tau Raruwar Sa Ke Haskawa Hamisu Yousuf Dorayi.

Ya Fitar Da Zazzafar Sabuwar Wakar Sa Mai Dauke Da Sakonni Da Harshen Damo, A Gaskiya Hamisu Yousuf Breaker Dorayi Yayi Tsokaci Da Hangen Nesa Wajen Rera Wannan Wakar.

Idan Bazaku Damu Bah Ku Dannah Kan Download Ku Sauke Akan Wayar Ku, Ku Saurare Shi.

Domin Yanzo Da Zantukka Masu Muhimmanci So Sai Ga Al’aummah Izuwa Masoyan Sa.

Download Music Now

Kada Ku Manata Zaku Iya Samun Sabbin Labaran Kannywood Da Wakokin Siyasa Harma Na Hausa.