Music Jamil Jadda Garko Bola Tinibu Ne Zabina 2023 (” Full Music “)

0

Zazzafar Sabuwar Wakar Da Kunka Dade Kunah Jira A Wannan Shafi Namu Na www.PressLoaded.Com Yau Alh Jamil Jadda Garko Ya Fitar Da Itah.

Wannan Waka Tazo Da Muhimmin Sako Daga Bola Ahmad Tinibu, Yace A Sanar Da Jama’a Kudirin Sa A 2023, Wanda Ya Rera Wakar Shima Yayi Kira Ga Jama’a Su So Bola Ahmad Tinibu Domin Zai Kawo Cigaba Ga Kasar Mu Najeriya.

Tabbas Wakar Tazo Da Cittah Gaduk Mai Kishin Kasar Sa Ya Saurari Wannan Wakar Zai Gasgata Mawakin.

Related Post:-

Ga Dai Wakar Nan Kasa Ku Dannah Kan Download Domin Saukewa A Kan Wayoyin Ku Da Kwamfuta.

Download Mp3 
Kada Ku Manata Kuyi Share Zuwa Facebook WhatsApp Twitter Instagram Da Sauran Su, Domin Samun Sabbin Wakokin Siyasa Akan Lokaci, Ku Kasance Tare Damu A Koda Yaushe.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Sharing is Awesome, Do It!

Share this post with your friends
close-link