Yau Munah Dauke Da Sabuwar Wakar  Daya Daga Cikin Yaran (” Alh Dauda Kahutu Rarara “), Shugaban Mawakan Jam’iyar APC Na Kasa Baki Daya.

Wannan Wakar Dai Kamal Ya Sadaukar Da Ita Zuga Ga Kabir Marafa Zamfara Dan Takarar PDP Gwamnan Jahar Zamfara.

Idan Kukayi Download Na Wannan Wakar Zakujita kamar Rarara Ne Kumah Zakuji Takenta Kamar Tsohuwar Wakar Da Rarara Yayiwa Gwamnan Jahar Kano State.

Ku Dannah Download Kusha Sauraro Lafiya:-

Download Music Now
Kada Ku Manata Zaku Iya Samun Sabbin Labaran Kannywood Da Sabbin Wakokin Siyasa Dana Hausa Duke A Cikin Wannan Shafin Namu Dake Kokarin Faranta Muku Rayukan Ku.

Zaku Iya Turawa Zuwa Facebook WhatsApp Twitter Instagram Da Sauran Social Media Domin ‘Yan Uwan Ku Su Karu Da Wannan Post.

Kada Kuyi Kasa A Guiwa Ku Ajiye Munah Comments Dinku Domin Jin Ra’ayoyin Ku Da Bukatun Ku,

Zaku Iya Turo Munah Sako Ta Wannan Email Kamar Haka:- info@pressloadedng.com Ko PressLoaded2@Gmail.com Mungode.