Music:- Murtala Badamasi Gwamnan Kebbi Mai Shinkafa

0

A Yau Mun Samu Sako Daga Fitacen Mawakin Jam’iyar PDP Na Kasa Baki Daya M-B-M (” Murtala Badamasi Mani “) Katsina State.

Ya Fitar Da Sabuwar Wakarsa Da Yayiwa Gwamnan Jahar Kebbi Atiku Bagudu, Wakar Tazo Da Wani Al’amari Na Daban Kusan Wasu Zasuyi Tinanin Cewa Mawakin PDP Ya Koma A  APC.

Related Post:-

Toh Ba A Nan Gizo Ke Saka Ba Ku Dannah Kan Download Ku Sauke Akan Wayar Ku Kuji Da Wane Salo Mawakin Yazo Dashi.

Download Music Now
Zaku Iya Turawa Zuwa Facebook WhatsApp Twitter Instagram.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Sharing is Awesome, Do It!

Share this post with your friends
close-link