Toh Fan Yau Shafin Namu Ya Leka A Jahar Sokoto Indah Mukayi Kicibis Da Wakokin Oruman Waka Dan Jahar Sokoto State.

Wannan Wakar Tabi Duniya Ta Koma Kamar Sabuwar Waka Domin Halin Da ‘Yan Najeriya Ke Ciki Ganin Wannan Gwamnati Ta Kasa Yin Wasu Muhimman Abubuwan Da Talakawa Ke Fama Dasu.

Ga Dai Wakar Nan Ku Sha Sauraro Lafiya:-

Kada Ku Manata Zaku Iya Samun Sabbin Labaran Kannywood Da Sabbin Wakokin Siyasa Dana Hausa Duke A Cikin Wannan Shafin Namu Dake Kokarin Faranta Muku Rayukan Ku.

Zaku Iya Turawa Zuwa Facebook WhatsApp Twitter Instagram Da Sauran Social Media Domin ‘Yan Uwan Ku Su Karu Da Wannan Post.

Kada Kuyi Kasa A Guiwa Ku Ajiye Munah Comments Dinku Domin Jin Ra’ayoyin Ku Da Bukatun Ku.

Download Music Now
Zaku Iya Turo Munah Sako Ta Wannan Email Kamar Haka:- info@pressloadedng.com Ko PressLoaded2@Gmail.com Mungode.

Zaku Samun Wakokin Oruma Sokoto Insha Allah Akan Lokaci Ko Wanne Time.