Ga Wata Sabuwar Waka Da Fitattun Mawakan Siyasa Suke Shirya Domin Gwamnan Jahar Kano Dr Abdullah Umar Ganduje (” Kadimul Islam “).

Mawakan Sun Hada Da:-

(1) Rarara

(2) Kamilu Koko

(3) Fati Kawo

Da Sauran Mata Dai Da Suka Tayasu Amshin Wakar:-

Wannan Wakar Dai Sun Rera Tane Domin Jadda Kara Godiyar Su Ga Allah Da Ya Basu Dr Abdullah Umar Ganduje A Matsayin Gwamnan Jahar Kano.

A Cikin Wakar Zakuji Yadda Mawakan Sukayi Shagube Mai Cike Da Abin Mamaki, Idan Kai Ba Kwararre Bane A Harshen Hausa Bazaka Fahimci Indah Suka Dosa Bah.

Ga Dai Wakar Nan Kasa Ku Dannah Kan Download Kusha Sauraro Lafiya:-

Download Music Now
Ku Kasance Tare Damu Akoda Yaushe Domin Samun Sabbin Wakokin Siyasa Dana Hausa.

Zaku Iya Turawa Zuwa Facebook WhatsApp Twitter Instagram Da Sauran Social Media.