Music:- Rarara Jahata Jahata Ce ” Matsalar Tsaro Muke Burin Muga Karshen Ta”

0

Fitacen Mawakin Siyasa Jigon Tafiyar Yakin Neman Zaben Baba Buhari Dauda Adamu Abdullahi “Rarara” Ya Saki Sabuwar Wakar Sa Da Ya Shiryawa Jahar Sa Katsina.

Rarara Yayiwa Wannan Wakar  Lakabi Da Sunah (” Jahata Janata Ce “).

Tabbas Duk Wanda Ya Saurari Wannan Wakar Zai Taya ‘Yan Jahar Da Addu’a Da Kishin Samar Da Zaman Lafiya A Jahar Ta Katsina.

Related Post:-

Allah Ya Kawo Mana Zaman Lafiya A Wannan Kasar Tamu Baki Daya Da Dukkan Sauran Kasashe Na Musulmai Baku Daya.

Ga Wakar Nan Kusha Sauraro Lafiya:-

Download Music Now

Ku Tura Zuwa Facebook WhatsApp Twitter Instagram and Telegram.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Sharing is Awesome, Do It!

Share this post with your friends
close-link