Na Taba Aure Kuma Inada Yaro Guda Daya – Junaidiyya Gidan Badamasi

0

Na Taba Aure Kuma Inada Yaro Guda Daya - Junaidiyya Gidan Badamasi

Shararrer Jaruma Meera Sha’ibu wacce kuka fi sani da suna junaiduyya gidan badamasi bbchausa tayi hira da ita a shirin su me suna daga bakin mai ita.

Jarumar ta bayyanawa bbchausa cewa ta taba aure kuma tana yaro guda daya.

Anyi jarumar tambayoyi da dama kamar yadda kuka san yadda suke yi a wannan sharin nasu me taken daga bakin mai ita.

Ga bidiyon nan ku kallo kuji daga bakin ta

 

wt11 gif

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy