- Advertisement -

Ni ba Jahila bace na Haddace Al-qur’ani Tun daga baqara har Nasi__Inji Jaruma Safara’u

0

Ni ba Jahila bace na Haddace Al-qur'ani Tun daga baqara har Nasi__Inji Jaruma Safara'u

“Ni Ba Jahila bace na Haddace Al-qur’ani Maigirman tun daga Fatiha har Nasi, babu inda za’a ja mani ban ida ba”

- Advertisement -

Kamar yadda matashiyar mawakiyar da ke tashe wato, Safara’u ta Wallafa a shafinta na Dandalin facebook, ta bayyana wasu muhimman zantuttuka dangane da kasuwancin da ta ke yi na rawa da waka kamar haka:

“Ni mahardaciyar Alƙur’ani hizif 60 ce, tun daga baƙara har nasi babu inda za kuyi min jaa ban kama na wuce ba Alƙur’ani hizif 60 ne cif cif a kai na”.

“Don kun ga ina sana’ar rawa da waƙa hakan baya nuna cewa ni jahila ce ko kuma Allah baya sona wallahi na tabbatar yana sona”.

- Advertisement -

“Saboda ya bani abinda mafi yawan masu zagi da aibata ni suna nema amma basu samu ba, kuma gaba ɗaya a cikin littafin Allah da hadusan MANZON ALLAH SAW babu inda aka haramta yin sana’a ni rawa da waƙa sune jari na”.

Modern Journalists!

- Advertisement -
wt11 gif

- Advertisement -

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy