Sabuwar Dama Ga Manoma Nirsel Sun Bude Sabon Shafin Bayarda Bashi Wa Manoma

0

Assalam Alaikum Yan Uwa da Abokan Arziki Mahalatta Wannan Shafi namu mai Albarka Har Kullum Ziyartarmu Da Kuke Tasa Muke Samun Kwarin Gwuwar Kawo Muku Sababbin Abubuwa Dasuke Faruwa.

Idan Bamu Mantaba Bankin Nirsel Microfinance Bankine Dake Bada Rancen Kudi Ga Manya Manyan Ma’aikata Da Kananu Dakuma Manyan Kamfanoni Bisa Abubuwan da suke Faru Musammman a Lokacin Annobar 2019 wannan abun ya baiwa NMF din damar bude sabon Shafi Domin Tallafawa Manoma Hakan yasa Suka Bashi Su a “Nirsal credits farmers and agribusiness loan 2022” Kuma Wannan Yana da Matukar Amfani Ya Kamata Kowa Yayi Kokarin Cikawa Sabida Samun Abunda Ya Dace.

Kaman Yadda Kuka sani wannan sabon Tallafin da ake Radi Radin na Kananun Ma’aikata ne Ya Kamata Kaima Ka cike domin Inganta Kasuwancin noman ka Domin Bana Noma Da kuke Ganinta abun sai a Hankali Ya Kamata Jama’a Su Hankalta Kwarai da Gaske Domin Tababbatar Da Sun Samu Cikyaky Kyan Goyon Bayan Gwamnati wajan Bada Tallafin nan Ya Kamata Jama’a Mudaina Kasa a Gwuwa Wajan Tabbatar Da Kanmu akan Dukkanin Program din da Gwamnati zata Bude Ko Muxama Koma Baya

Kada Na Cikaku Da Surutu ga duk Mai Bukatar Cike wannan Tsarin Ga Link nan A Kasa

Baya Ka shiga Ya Bude zakaga Cikyaky Kyan Bayani Da Cikakkun Abubuwan da Ake Da Bukata Ubangiji Allah Ya Taimakemu Ya Bamu Ikon Samun Nasara Idan Muncika.

wt11 gif

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy