- Advertisement -

Sabuwar Dama Ga Wanda Basu Nemi Tallafin Kungiyar UNICEF Ba

0

Sabuwar Dama Ga Wanda Basu Nemi Tallafin Kungiyar UNICEF Ba | Hausa.sqhub.ng

Barka Da Safiya Yan Uwa Ma’abota ziyartra wannan shafi namu mai Tarin Albarka Kamar Kullum Munawa Kowa Fatan Alkhairi tare da Fatan Zaka samu Karuwar Kasancewa da Wannan shafi Namu mai tarin Albarka

- Advertisement -

Shahararriyar Kungiyar nan Wacce Tayi Tasiri Ako ina Kuma Wacce tayi Fincinkau a Bangaren Aikin Ta Wacce Akema Lakabi da The Generation Unlimited 9JA Abun nasu bai tsaya Iya nan ba asun Samu Hadin Gwuwa Tare da Daya Shararriyar Kungiyar nab Mai Suna UNICEF Tare da Hadin Guwar Kungiyar Da Ake Kira Da U-Report: Wannan Kungiyoyi Suna Kira Ga Al’ummar Kasata Nigeria da suyi Kokarin cika wannan Tsari Domin Samun Cikyaky Kyan Horo sannan Kuma Mutum.Ya samu tallafin da za’a Bada Cikin Sauki Dan Haka Kada Ku Bari Damar Ta Kubuce Muku

Wannan Shiri an Bude shine domin tallafawa matasa da kuma yunkurin basu horo domin inganta rayuwarsu da samun dogaro da kai Sannan Wannan Tsari Ba’ason Mutum dan Sama Da Shekara 29 daga 18 zuwa 29 ne ake bukata wato wanda ake kira Da Asalin Matasa

https://docs.google.com/forms/d/e/1FAIpQLSfxXUBkAA3xyxz-dtpwx4hGZD2ltsPqvGRfYsdX2u8FJ520_A/viewform

- Advertisement -

wt11 gif

- Advertisement -

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy