- Advertisement -

Sanawa Ta Musamman Ga Duk Wanda Yasan Ya Cike Tallafin Dubu 30000 RRR

0

Sanawa Ta Musamman Ga Duk Wanda Yasan Ya Cike Tallafin Dubu 30000 RRR | Hausa.sqhub.ng

Assalam Alaikum Barkan ku Da zuwa Wannan Shafin namu Mai Tarin Albarka idan har mai Karatu yana biye damu wannan shafin namu ya shahara wajan kawo muku abubuwan ci gaba da bayanai masu inganci akan kowanna Abu da Yayi Kokarin Kawowa dan Ci Gaban Jama’ar Kasarmu dama Gefe Baki Daya.

- Advertisement -

Wannan Tsari Na Repid Respond Register For Covide 19 Wanda akafi sani Da (RRR) Wannan Tsarin Kowa ya sani a Farko sun fara da Biyan Dubu Biyar Ne (5000) Sannan sai Kuma suka dawo Biyan (30,000) Ga kowanne wanda yayi Register Yana da Kyau Mutane su Lura dakyau da Kuma Sakon Tallafin (RRR) Kar suga Fake Alart suyi Tunanin Sune.

Hukumar Rapid Respond Register ta Shirya Tsaf Domin Biyan Kudade sannan Kuma tana Kara Bada Hakuri Bisa Jinkirin da Aka Samu Yanzu Na tsawon Lokaci Amman Karku Damu insha Allah Zata Share Ma Kowa Hawayensa ta hanyar Biyan Wannan Tallafi.

Dan Haka Duk Mai Tunanin Kamar angama biyan Kudin ya sake Hakuri nadan Lokaci Zai samu Rabonsa Insha Allah Duk wanda ya Cika Karya Damu zai Samu Insha Allah Dan Haka Kawai Muci Gaba da Hakuri Da Jira Insha Allah Karku Damu Zaku samu Ko Kuma Karbar sako daga Yan Damfara Da sunan RRR.

- Advertisement -

Muna Fatan Ubangiji Allah Ya Baiwa duk wanda ya Cike Sa’ar samun Rabonsa Sannan kada Ku damu Idan har ba’a Biya Kuba kuci Gaba Da Hakuri wannan Hukumar zata biya duk wani Mai Rabo Kudinsa

Ubangiji Allah Ya Taimakemu Baki Daya.

- Advertisement -
wt11 gif

- Advertisement -

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy