Video:- Hamisu Breaker Dalilin Da Yasa Nace Wakar Jaruma Mallakina Ce Na Kuma Fifita Momy Gombe Akan Matan Kannywood 442

0

Toh Fah Ana Wata Ga Wata Fitacen Darecta Nan Na Masana’antar Kannywood Sinusi Oscar 442 Ya Fito Fili Karara Indaya Yake Baiyana Duk Wani Sirrin Dake Dunkuke Waje Daya Gameda Wakar Daya Daga Cikin Yaran Sa Yayi.

Sinusi Oscar 442 Yayi Wannan Bayani Ne A Lokacin Zantawarsa Da Wakilin Mu A Filin Kannywood Exclusive.

Ya Kumah Baiyana Dalilin Sa Na Fifita Momy Gombe Fiye Da Dukkan Sauran Matan Kannywood.

Haka Zalika Hamisu Breaker Shim Ya Baiyana Nashi Dalilin Zakuji Zaku Gani A Cikin Wannan Video Dake Nan Kasa Ku Dannah Alamar Hoto Domin Kallah.

Related Post:-

Kada Ku Manta Zaku Iya Samun Sabbin Wakokin Siyasa Dana Soyayya Duk A Cikin Wannan Shafi Namu Na www.Pressloaded.com Kada Ku Manta Kumah Zaku Iya Turawa Zuwa Facebook WhatsApp Twitter Instagram Da Sauran social network.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Sharing is Awesome, Do It!

Share this post with your friends
close-link