Video:- Mahaifiyar Ummi Rahab Da Mahaifinta Sun Taso Daga saudia Zuwa Bikin Yar Su
Shagalin bikin jaruma ummi rahab da lilin baba yau wani faifen bidiyo ya bayya cewa mahaifinyar ummi rahab da mahaifinta ma zauna a kasar saudia sun halacci bikin nata.
Idan baku manta watannin baya jarumar sunje aikin umrah inda ta samu ta hadu da mahaifan nata bayan shekaru da dama da basu ga juna ba.
Yanzu dai mahaifan nata sun taso daga kasa me tsarki dan halartar bikin ‘yar tasu.
Ga mahaifan nata suna taka rawa a wajen Shagalin bikin a bidiyon daka kasa:;
