Wani Dan Nijeriya ya yanke yatsar kafarsa a Zimbabwe ya siyar

0

Download Mp3

“Wani matashi haifaffen kasar Nijeriya mai sun kayode, biyo bayan yadda yaga gidajen jaridu ke ruwaito cewa! Tsananin talauci da Matsin rayuwa tasa Yan kasar Zimbabwe sunata yanke ya tsar kafarsu suna saidawa.”

“Ana cikin haka babu jimawa sai ga shi matashin daga Nijeriya mai suna Kayode Shobiye yadda yayi fuffuke daga Nijeriya zuwa Zimbabwe, bisani inda ya samu cikakken bayanin yadda ake sayar da yatsun dazaran mutum ya yanko tsafi akeyi da shi, shima dai ba’a barshi a baya ba. “Nan take ya yasa aka yanke mashi ya tsar ya sayar kan dala dubu 40, bisa kididdiga na juya kudin a matsayin Naira ta tashi naira miliya goma shashida, kamar babban kamfanin dillancin labarai ta PressExpires Nigeria ta ruwaito.

Jim bayan dawowar shi Nijeriya, ya sayi gida, da mota karama ta shiga. sannan yayi rubutu na musamman kai tsaye daga shafin shi ta yanar gizo, na godiya ga kasar Zimbabwe; na irin wannan babban nasaran da yayi, kana ya cigaba da jinyan kafarsa tare da amsan magunguna daga wajen masana kiwon lafiya na kashi.”

wt11 gif

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy