Yadda Aka Daura Auren Lilin Baba Tare Da Ummi Rahab
Masha allah yau 18 ga watan nan aka daura auren jaruma ummi rahab da kuma mawaki lilin baba.
Masoyan dai tun watanni da suka wuce aketa magana akan auren nasu gashi lokaci yayi Muna musu fatan alkhairi allah yasa gidan ta ne.
Ga bidiyon dauran auren ku kallah:;
