Yadda Duba Wayar Mijina Ya Kashemin Aure, Cewar Kawar Hadiza Gabon

0

YAWAN DUBA WAYAR MAZA NA JAWO RABUWAR AURE ~ LAIYLAH ALI OTHMAN ‘KAWAR HADIZA GABON.

A tattaunawar da BBC ke yi da fitattun mutane a shafin Facebook da Instagram, mun tattauna da Laylah Ali Othman, wata ‘yar kasuwa a Najeriya, kuma ɗaya daga cikin masu dumbin mabiya a shafukan sada zumunta a Najeriya.

A cewarta, me ya sa waya ke yawan kawo rabuwar aure? “Mene idan matarka ta ɗauki wayarka ta yi waya da ita ko ta ɗauki hoto.

Related Post:-

“Laylah ta bai wa maza shawara kan cewa su goge duk wani abu da suke da shi a cikin wayoyinsu kafin su shiga gida.

Ta ce tun farko ma babu amfanin mata su rinƙa duba wayoyin mazajensu, domin kuwa idan mata za su riƙa duba wayoyin mazanjensu, to akwai yiwuwar za su fuskanci ɓacin rai ko kuma ma a rabu gaba ɗaya.Amma a cewarta, idan ta auri mutum, dole ta san duka sirrin da ke cikin wayarsa.

Ga Abin Bbchausa Ta Wallafa A Shafinta Na Instagram.

https://www.instagram.com/bbchausa/channel/?utm_source=ig_embed&ig_mid=E03BEA77-DDC2-4D1D-A454-5178D925B615

Ku Tura Zuwa Facebook WhatsApp Twitter Instagram Da Telegram.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

Sharing is Awesome, Do It!

Share this post with your friends
close-link