Yadda Na Sa Osibanjo Ya Zama Mataimakin Shugaban Kasa—- Tinubu

0

Yadda Na Sa Osibanjo Ya Zama Mataimakin Shugaban Kasa—- Tinubu - Dimokuradiyya

Tsohon gwamnan jihar Legas, Bola Tinubu, ya bayyana yadda ya tsayar da Farfesa Yemi Osinbajo a matsayin Mataimakin shugaban kasa Muhammadu Buhari a zaben shekarae 2015.

Tinubu, yayin da yake zantawa da ‘ya’yan jam’iyyar APC a Abeokuta, babban birnin jihar Ogun ranar Alhamis. ya ce kafin zabe Buhari ya tunkare shi domin ya zama mataimakinsa, saboda ya gaza da duk wani wanda ya zaba a matsayin Mataimakinsa a yunkurinsa na farko.


Download Mp3

Dan takarar shugaban kasar ya jaddada cewa tsohon shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki ne ya dakile shirin ta hanyar ta hanyar canyo hankalinsu a Bai wa musulmi da musulmi damar tsayawa takarar Shugaban Kasa a Inuwar Jam’iyar APC.

Ya ce shi dakansa ya ne ya zabi Osinbajo ya rike mukamin da aka ba shi tun farko. “Na baiwa Osinbajo ‘yancin zama mataimakin shugaban kasa. Kuna jin wannan daga gare ni a karon farko. Kuma wannan ita gaskiyar” in ji Tinubu.

wt11 gif

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy