Yadda Zaka Cika Sabon Tallafi Kimanin 500,000 Daga National Social Empowerment Nigeria
Assalamu Alaikum Warahamatullahi Taala Wabarakatuhu Barkanku Dazuwa Wannan Site Namu Mai Albarka Na Hausa.sqhub.ng shafin Taimakon Al, umma.
Kaman yadda kukasani wannan Shiri ansamarahine domin tallafawa matasa da masu karamin karfi dakuma Yan kasuwa musamman wadanda bazasu iya karban Bashiba daga bankuna ba.
Sannan wannan kungiya ta (JSEIP) Wato national society empowerment scheme in Nigeria tafito da wannan sabon Shirin domin tallafawa mutane masu kananun karfi da kimanin kudi naira 500,000 domin su inganta kasuwancinsu.
Shide wannan Tallafi tsarine babba na yunkuri ne na Samar da Samar da kananun kudade na Samar da tattalin arziki ta hanyar tsarin karfafa zamantakewa ta Al,umma.
Abubuwan Da,ake Bukata Wajen Cikewa Wannan Tallafi
National Identification numberFirst nameLast Nameemailmobile numberNin NomberState of originDate of birth
Yadda Zakayi Register Na Wannan Tallafi Danna Wannan Link Dake Kasa
Allah ya bada saa ku gaggauta Cikewa kafin su rufeshi.
