- Advertisement -

Yadda Zaka Cike Sabuwar Garabasa Daga Company Smedan Of Nigeria

0

Yadda Zaka Cike Sabuwar Garabasa Daga Company Smedan Of Nigeria. | Hausa.sqhub.ng

Assalamu Alaikum Warahamatullahi Taala Wabarakatuhu Barkanku Dazuwa Wannan Site Namu Mai Albarka Na Pressloaded Shafin Taimakon Al, umma.

- Advertisement -

company smedan sunsake fitarwa da sabuwar dama ga matasa Yan Nigeria.

Wannan hukuma ta taimakawa maraga Karfi Mai taken smedan sunfirar da wani sabon tsari Mai taken msme digital academy domin ilimantarwa da fadakarwa da zamanantarwa dubunnan miliyoyin Al umma Yan Nigeria.

sannan wannan tsarin na smedan zai taimakawa mutanene domin taimakawa marasa galihu domin sudogara da kansu.

- Advertisement -

Yadda Zaka Cike Wannan Bada Horo Na Smedan

Bayan kagama bada horo na wannan smedan akwai certificate dazasu bada shidai wan a certificate zakayi amfanine dashi wajen Cikewa bashi na gwamnati wanda zata bada.

shikuma wannan certificate yana dauke da Sunanka da sunan kasuwancinka dasunan address na kasuwancinka.

- Advertisement -

Advertisement

Domin Cikewa Wannan Garabasa Dannan Wannan Link Dake Kasa

https://www.smedigitalacademy.com/

- Advertisement -

wt11 gif

- Advertisement -

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This website uses cookies to improve your experience. We'll assume you're ok with this, but you can opt-out if you wish. Accept Read More

Privacy & Cookies Policy